Sabuwar hanyar da zaka Samu Adnsense Approval cikin Awanni 24
Assalamualaikum
inamai farin cikin sanarda Yan uwana abokan aikina blogger cewa shin kokunsan cewa da akwai wani sabon tsare Wanda zai taimakamaka kasamu adnsense approval acikin awa 24🥰 Kuma harka fara samun kudi dashi💸💱💲
tabbas wannan sabon platform ne Mai suna yo.fan Wanda idan mutun yayi amfani dashi zaisamu adsense approval cikin Sauki,
MINENE YO.FAN ? yo.fan wani sabon platform ne Wanda zaibaka damar kadinka daura photonan ka, Kona abokanka, bugu da kari duk Wanda yat shiga yat kalli wadannan picture din naka zaka rika samun kudi.
MINENE KA IDOJIN SAMUN APPROVAL A YOFAN DA GOOGLE ADSENSE?
1. ana bukatar mutun yayi post na
Photo kwara 30 only
samun views 10k only
followers 50 only
wadannan sune requirements dinda mutun zai cika cikin awanni 24 yasanu adsense approval tareda fara samun kudi dashi.
TAMBAYA
Taya zan Samu wadannan 10 views, 50 followers
bayan post na picture dinka saika fara yin share zuwa social media domin samun masu shiga suna kalla,
like
TikTok etc
Amma akwai wani tsari da zaka samun wadannan views din da kuma followers din cikin awa 24,
nawa zan iya Samu a duk wata idan adsense sunyi approval dinka?
zaka iya samun Mafi karanci kudi duk wata kimanin $100 Wanda yayi daidai da kudin Nigeria naira 100,000k 🥰
wannan wata sabuwar damace ga dukkan wani blogger, da Wanda ma baya blogging din zai iya farawa, batareda kakashe ko sisi ba.
Comments
Post a Comment