YESU BA ALLAH BANE

 TABBAS BABAN CHINEDU YAYI GASKIYA, A ASALIN LITTAFIN BAIBUL ALLAH DAYA NE BA UKU CIKIN DAYA BA.


*KIRISTOCI KUZO MUYI BINCIKE A CIKIN LITTAFIN BAIBUL, SHIN YESU ALLAH NE?.*


Don Allah duk waanda zai karanta ya bude zuciyarsa, ya kuma daure ya kai har karshe do ganewa Bari Ubangiji ya zamo jagora garremu cikin Nazari a littafi.


In mukayi karatu cikin littafin yahaya sura 12 Aya 14 Aya tace:

"Yesu ya sami ɗan jaki, ya hau, kamar yadda yake a rubuce cewa".


Da farko dai Duk mai hankali da nitsuwa zai gane wani abu anan yaya Ubangiji zai hau Ɗan Jaki?


In muka sake karatu cikin littafin Luka sura 9 Aya 35 zamuga abin da ayar ta ƙara fayyacewa shine:


"Suka kawo shi wurin Yesu. Suka sa rigunarsu a kan ɗan jakin, sa’an nan suka sa Yesu a kai".

Ke nan in Yesu Allah ne kenan Mutane ne suka ɗora Allah akan ɗan Jaki?


Yanzu duba dai da kyau ka sa idon nitsuwa ka duba, sune suka ma ɗora Yeso a kan ɗan jaki, wanda ma bai iya hawa da kansa ba, kuma wai Mutum yace wannan shine Allah, anya kana da hankali da nitsuwa kuwa?


Shin Ubangiji zai kasa hawa Ɗanjaki da kansa har sai an hau dashi kan jaki?


In muka karanta surar Markus sura 1 Aya 13 Zamu ƙara ganin wani bayani da duk mai hankali zai zamo masa abin tunani cewar:

Markus 1.

13 "Da ya hangi wani itacen ɓaure mai ganye, sai ya je domin yă ga ko yana da ’ya’ya. Amma da ya kai can, bai tarar da kome ba sai ganye, domin ba lokacin ’ya’yan ɓaure ba ne".


A wannan Aya tana nuna cewar Yeso fa ba Ubangiji bane, don da ya hango bishiyar Ɓaure bai san ko da ƴaƴa akanta ba ko babu, kuma baisan lokacin bana yin ƴaƴanta

bane.


Tabbas wannan Ayar tana ƙara tabbatar mana Yeso ba Allah bane.


Muyi karatu a Matiyu 21.

19 "Ganin itacen ɓaure kusa da hanya, sai ya je wajensa amma bai sami kome a kansa ba sai ganye. Sai ya ce masa, “Kada ka ƙara yin ’ya’ya!” Nan da nan itacen ya yanƙwane".


Yanzu dai yunwa yaji yaje don ya sami Ɗan ɓaure yaci, Amma bai samu ba wannan ya isa yasa mu ƙara gane cewa Yesu ba Allah bane, don Allah baya jin yunwa k

Comments

Popular posts from this blog

CHRISTIANS ARE ALWAYS CONSPIRING TO OVERTHROW THE SUPREME GOD OF THE UNIVERSE FROM THE THRONE AND INSTALL JESUS CHRIST

🤣lol

Crazy Talks